Josh 18:10 HAU

10 Joshuwa kuwa ya jefa musu kuri'a a gaban Ubangiji a Shilo. Ta haka ya rarraba ƙasar ga jama'ar Isra'ila, kowa ya sami rabonsa.

Karanta cikakken babi Josh 18

gani Josh 18:10 a cikin mahallin