Josh 18:9 HAU

9 Sai mutanen suka tafi, suka ratsa ƙasar tudu da ta gangare, suka auna ƙasar, suka raba ta kashi bakwai, suka lasafta garuruwan da suke ciki, sa'an nan suka koma wurin Joshuwa a Shilo.

Karanta cikakken babi Josh 18

gani Josh 18:9 a cikin mahallin