Josh 18:3 HAU

3 Sai Joshuwa ya ce wa jama'ar Isra'ila, “Har yaushe za ku yi jinkirin shiga, ku mallaki ƙasar da Ubangiji Allah na kakanninku ya ba ku?

Karanta cikakken babi Josh 18

gani Josh 18:3 a cikin mahallin