Josh 18:4 HAU

4 Ku ba ni mutum uku daga kowace kabila, ni kuwa in aike su, su auna ƙasar yadda za a raba ta gādo, sa'an nan su komo wurina.

Karanta cikakken babi Josh 18

gani Josh 18:4 a cikin mahallin