Josh 19:22 HAU

22 Iyakar kuma ta bi ta Tabor, da Shahazuma, da Bet-shemesh. Sa'an nan ta gangara a Kogin Urdun. Akwai garuruwa goma sha shida da ƙauyukansu.

Karanta cikakken babi Josh 19

gani Josh 19:22 a cikin mahallin