Josh 19:27 HAU

27 Daga nan sai ta nausa wajen gabas, ta bi ta Bet-dagon, da Zabaluna, da kwarin Iftahel a wajen arewa zuwa Bet-emek da Nayil. Ta yi gaba a wajen arewa zuwa Kabul,

Karanta cikakken babi Josh 19

gani Josh 19:27 a cikin mahallin