Josh 2:24 HAU

24 Suka kuma ce masa, “Hakika, Ubangiji ya ba da ƙasar duka a hannunmu, banda wannan kuma mazaunan ƙasar duka sun firgita saboda mu.”

Karanta cikakken babi Josh 2

gani Josh 2:24 a cikin mahallin