Josh 3:1 HAU

1 Joshuwa kuwa ya tashi da sassafe, da shi da dukan jama'ar Isra'ila, suka kama hanya daga Shittim zuwa Urdun, inda suka sauka kafin su haye.

Karanta cikakken babi Josh 3

gani Josh 3:1 a cikin mahallin