Josh 20:5 HAU

5 Idan mai bin hakkin jinin ya bi shi, ba za su ba shi wanda ya yi kisankan ba, domin bai kashe maƙwabcinsa da gangan ba, ba kuma ƙiyayya a tsakaninsu dā ma.

Karanta cikakken babi Josh 20

gani Josh 20:5 a cikin mahallin