Josh 20:6 HAU

6 Zai yi zamansa a birnin har lokacin da aka gabatar da shi gaban dattawa don shari'a, sai kuma bayan rasuwar babban firist na lokacin, sa'an nan wanda ya yi kisankan zai iya komawa garinsu da gidansa daga inda ya tsere.”

Karanta cikakken babi Josh 20

gani Josh 20:6 a cikin mahallin