Josh 20:7 HAU

7 Saboda haka suka keɓe Kedesh ta Galili a ƙasar tuddai ta Naftali, da Shekem ta ƙasar tuddai ta Ifraimu, da Kiriyat-arba, wato Hebron, ta ƙasar tuddai ta Yahuza.

Karanta cikakken babi Josh 20

gani Josh 20:7 a cikin mahallin