Josh 20:8 HAU

8 A hayin Urdun, gabas da Yariko, suka keɓe Bezer ta jeji a kan tudu a cikin yankin kabilar Ra'ubainu, da Ramot cikin Gileyad ta kabilar Gad, da Golan cikin Bashan ta kabilar Manassa.

Karanta cikakken babi Josh 20

gani Josh 20:8 a cikin mahallin