Josh 21:1 HAU

1 Shugabannin gidajen kakannin Lawiyawa suka zo wurin Ele'azara, firist, da wurin Joshuwa ɗan Nun, da shugabannin gidajen kakannin kabilan jama'ar Isra'ila.

Karanta cikakken babi Josh 21

gani Josh 21:1 a cikin mahallin