Josh 21:2 HAU

2 Suka yi magana da su a Shilo a ƙasar Kan'ana, suka ce musu, “Ubangiji ya umarta ta bakin Musa a ba mu biranen zama da wuraren kiwo domin dabbobinmu.”

Karanta cikakken babi Josh 21

gani Josh 21:2 a cikin mahallin