Josh 22:17 HAU

17 Zunubin da aka yi a Feyor, ashe, bai ishe mu ba, har annoba ta wahalar da taron jama'ar Ubangiji? Ga shi, har yanzu ma ba mu gama tsarkakewa daga wannan zunubi ba.

Karanta cikakken babi Josh 22

gani Josh 22:17 a cikin mahallin