Josh 22:18 HAU

18 Za ku kuma daina bin Ubangiji ne yau? Idan kuka tayar masa yau, gobe zai yi fushi da dukan jama'ar Isra'ila.

Karanta cikakken babi Josh 22

gani Josh 22:18 a cikin mahallin