Josh 22:22 HAU

22 “Allah Maɗaukaki, Allah Ubangiji ya sani, bari Isra'ilawa kuma da kansu su sani. Idan tayarwa ce, ko kuwa mun yi wa Ubangiji rashin aminci ne, to, kada ku bar mu da rai yau.

Karanta cikakken babi Josh 22

gani Josh 22:22 a cikin mahallin