Josh 22:23 HAU

23 Idan mun bar bin Ubangiji, muka gina wa kanmu bagade don mu miƙa hadayun ƙonawa, ko kuwa hadayun gari, ko kuwa hadayun salama, to, bari Ubangiji kansa ya sāka mana.

Karanta cikakken babi Josh 22

gani Josh 22:23 a cikin mahallin