Josh 22:24 HAU

24 Saboda gudun gaba ne muka yi haka, domin kada wata rana 'ya'yanku su ce wa 'ya'yanmu, ‘Ba ruwanku da Ubangiji, Allah na Isra'ila.

Karanta cikakken babi Josh 22

gani Josh 22:24 a cikin mahallin