Josh 23:5 HAU

5 Ubangiji Allahnku ne zai sa su gudu a gabanku, ya kore su daga ƙasar. Za ku mallaki ƙasarsu kamar yadda Ubangiji Allahnku ya alkawarta muku.

Karanta cikakken babi Josh 23

gani Josh 23:5 a cikin mahallin