Josh 23:6 HAU

6 Domin haka sai ku yi ƙarfin hali ƙwarai, ku riƙe, ku aikata dukan abin da aka rubuta a littafin dokokin Musa, kada ku kauce dama ko hagu,

Karanta cikakken babi Josh 23

gani Josh 23:6 a cikin mahallin