Josh 23:7 HAU

7 domin kada ku yi cuɗanya da sauran al'umman da take zaune tare da ku, kada ku ambaci sunayen gumakansu, ko ku rantse da su, ko ku bauta musu, ko ku sunkuya musu.

Karanta cikakken babi Josh 23

gani Josh 23:7 a cikin mahallin