Josh 24:18 HAU

18 Ubangiji kuwa ya kore mana dukan Amoriyawa waɗanda suke zaune a ƙasar, domin haka za mu bauta wa Ubangiji, gama shi ne Allahnmu.”

Karanta cikakken babi Josh 24

gani Josh 24:18 a cikin mahallin