Josh 24:19 HAU

19 Amma Joshuwa ya ce wa mutanen, “Ba za ku iya bauta wa Ubangiji ba, gama shi Allah mai tsarki ne, mai kishi kuma, ba kuwa zai gafarta laifofinku da zunubanku ba.

Karanta cikakken babi Josh 24

gani Josh 24:19 a cikin mahallin