Josh 24:22 HAU

22 Joshuwa kuma ya ce wa mutanen, “Ku ne shaidun kanku da kanku, kun zaɓi Ubangiji don ku bauta masa.”Sai suka ce, “I, mu ne shaidu.”

Karanta cikakken babi Josh 24

gani Josh 24:22 a cikin mahallin