Josh 24:23 HAU

23 Joshuwa ya ce, “To, ku kawar da gumakan da suke cikinku, ku sa zuciyarku ga Ubangiji, Allah na Isra'ila.”

Karanta cikakken babi Josh 24

gani Josh 24:23 a cikin mahallin