Josh 24:30 HAU

30 Suka binne shi a ƙasar gādonsa a Timnat-sera wadda take cikin karkarar tuddai ta Ifraimu, arewa da dutsen Ga'ash.

Karanta cikakken babi Josh 24

gani Josh 24:30 a cikin mahallin