Josh 24:31 HAU

31 Isra'ilawa kuwa suka bauta wa Ubangiji a dukan zamanin Joshuwa, da dukan zamanin dattawan da suka wanzu bayansa, waɗanda suka san dukan ayyukan da Ubangiji ya aikata domin Isra'ilawa.

Karanta cikakken babi Josh 24

gani Josh 24:31 a cikin mahallin