Josh 24:5 HAU

5 Na aiki Musa da Haruna, na aukar wa Masar da annobai ta wurin abin da na yi a cikinta daga baya kuma na fisshe ku.

Karanta cikakken babi Josh 24

gani Josh 24:5 a cikin mahallin