Josh 4:3 HAU

3 Ka umarce su su ɗauki duwatsu goma sha biyu daga tsakiyar Urdun daidai inda firistoci suka tsaya, su haye da su, su ajiye su a masaukin da za su kwana yau.”

Karanta cikakken babi Josh 4

gani Josh 4:3 a cikin mahallin