10 Sa'ad da Isra'ilawa suke zaune a Gilgal, sai suka yi Idin Ƙetarewa a rana ta goma sha huɗu ga watan, da maraice, a filayen Yariko.
Karanta cikakken babi Josh 5
gani Josh 5:10 a cikin mahallin