9 Sai Ubangiji ya ce wa Joshuwa, “A wannan rana na kawar muku da zargin Masar.” Saboda haka, har wa yau ake kiran sunan wurin Gilgal, wato a kawar.
Karanta cikakken babi Josh 5
gani Josh 5:9 a cikin mahallin