Josh 6:14 HAU

14 A rana ta biyu kuma suka zaga birnin sau ɗaya, sa'an nan suka koma zango. Haka suka yi ta yi har kwana shida.

Karanta cikakken babi Josh 6

gani Josh 6:14 a cikin mahallin