Josh 6:15 HAU

15 A rana ta bakwai kuwa suka tashi da sassafe, suka yi sammako, suka zaga birnin yadda suka saba yi har sau bakwai. A wannan rana kaɗai ne suka zaga birnin sau bakwai.

Karanta cikakken babi Josh 6

gani Josh 6:15 a cikin mahallin