Josh 6:16 HAU

16 A zagawa ta bakwai, sa'ad da firistoci suka busa ƙahoni, sai Joshuwa ya ce wa jama'a, “Ku yi ihu, gama Ubangiji ya ba ku birnin.

Karanta cikakken babi Josh 6

gani Josh 6:16 a cikin mahallin