Josh 6:8 HAU

8 Kamar yadda Joshuwa ya umarci jama'a, firistoci bakwai waɗanda suke riƙe da ƙaho bakwai na raguna a gaban Ubangiji suka wuce gaba, suna busawa, akwatin alkawari na Ubangiji yana biye da su.

Karanta cikakken babi Josh 6

gani Josh 6:8 a cikin mahallin