Josh 6:9 HAU

9 Masu makamai kuwa suka wuce gaban firistocin da suke busa ƙahonin, 'yan tsaron baya suna biye da akwati, ana ta busa ƙahoni.

Karanta cikakken babi Josh 6

gani Josh 6:9 a cikin mahallin