Josh 7:19 HAU

19 Sai ya ce wa Akan, “Ɗana, ka ba da girma ga Ubangiji, Allah na Isra'ila, ka yabe shi ka gaya mini abin da ka yi, kada ka ɓoye mini.”

Karanta cikakken babi Josh 7

gani Josh 7:19 a cikin mahallin