Josh 7:20 HAU

20 Akan kuwa ya amsa wa Joshuwa, ya ce, “A gaskiya kam, na yi wa Ubangiji, Allah na Isra'ila zunubi. Ga abin da na yi.

Karanta cikakken babi Josh 7

gani Josh 7:20 a cikin mahallin