17 Sai Isra'ilawa suka kama hanyarsu a rana ta uku suka isa biranen mutanen, wato Gibeyon, da Kefira, da Biyerot, da Kiriyat-yeyarim.
Karanta cikakken babi Josh 9
gani Josh 9:17 a cikin mahallin