Josh 9:18 HAU

18 Amma Isra'ilawa ba su kashe su ba, domin shugabannin jama'a sun rantse musu da sunan Ubangiji Allah na Isra'ila. Dukan jama'a kuwa suka yi gunaguni a kan shugabannin.

Karanta cikakken babi Josh 9

gani Josh 9:18 a cikin mahallin