Josh 9:19 HAU

19 Amma shugabanni suka ce wa dukan jama'a, “Mun riga mun rantse musu da sunan Ubangiji Allah na Isra'ila, don haka yanzu ba shi yiwuwa mu taɓa su.

Karanta cikakken babi Josh 9

gani Josh 9:19 a cikin mahallin