K. Mag 1:9 HAU

9 Koyarwarsu za ta inganta halinka, ta zama kayan ado kamar kyakkyawan rawani a kanka, ko kyakkyawan abin wuya a wuyanka, don su ƙara maka kyau.

Karanta cikakken babi K. Mag 1

gani K. Mag 1:9 a cikin mahallin