K. Mag 21:15 HAU

15 Sa'ad da aka yi adalci mutanen kirki sukan yi murna, amma mugaye sukan yi baƙin ciki.

Karanta cikakken babi K. Mag 21

gani K. Mag 21:15 a cikin mahallin