L. Fir 10:16 HAU

16 Da Musa ya nemi bunsurun hadaya don zunubi sai ya tarar an ƙone shi. Ya kuwa yi fushi da Ele'azara da Itamar, 'ya'yan Haruna, maza, waɗanda suka ragu, ya ce,

Karanta cikakken babi L. Fir 10

gani L. Fir 10:16 a cikin mahallin