L. Fir 10:17 HAU

17 “Don me ba ku ci hadaya don zunubi a wuri mai tsarki ba, da yake tsattsarkan abu ne wanda aka ba ku domin ku kawar da laifin taron jama'a, domin kuma ku yi kafara dominsu a gaban Ubangiji?

Karanta cikakken babi L. Fir 10

gani L. Fir 10:17 a cikin mahallin