L. Fir 13:20 HAU

20 Firist zai dudduba shi, idan zurfin kumburin ko tabon rikiɗa fari, sai firist ya hurta, cewa, mutumin marar tsarki ne, cutar kuturta ce ta faso a ƙurjin.

Karanta cikakken babi L. Fir 13

gani L. Fir 13:20 a cikin mahallin