L. Fir 13:21 HAU

21 Amma idan firist ya dudduba shi ya ga gashin wurin bai yi fari ba, zurfin ƙurjin kuma bai zarce fatar ba, amma ya dushe, sai firist ɗin ya kulle shi kwana bakwai.

Karanta cikakken babi L. Fir 13

gani L. Fir 13:21 a cikin mahallin