L. Fir 13:26 HAU

26 Amma idan firist ya dudduba tabon, ya ga gashin tabon bai zama fari ba, zurfin tabon kuma bai zarce fatar ba, amma ya dushe, firist zai kulle shi kwana bakwai.

Karanta cikakken babi L. Fir 13

gani L. Fir 13:26 a cikin mahallin