L. Fir 13:27 HAU

27 A kan rana ta bakwai, zai sāke dubansa, idan tabon yana bazuwa cikin fatar, sai firist ya hurta, cewa, shi mutumin marar tsarki ne, kuturta ce.

Karanta cikakken babi L. Fir 13

gani L. Fir 13:27 a cikin mahallin